Bbc hausalbarin wassani messi


Shugaban Barcelona, Josep Maria Bartomeu, ya ce yana sa ran Lionel Messi ba wai zai tsawaita zamansa a kungiyar bane, zai ci gaba da wasa ne har sai ya yi Dan wasan Barcelona, Lionel Messi ya ci wa Argentina kwallo bayan sauya kudirinsa na yin rataya daga buga kwallon duniya. Messi ya shaidawa manema labarai cewa:" Ina farin ciki a duk lokacin da na bugawa Argentina wasa. Yanzu da yake muna samun nasara, abubuwa na kara yin Lionel Messi ya bukaci Barcelona da ta ci gaba da tsarin wasanta duk da cewa ta kasa daukar Kofin Zakarun Turai na bana. Ronaldo ya zura kwallaye 15 daga cikin wasanni bakwai da ya buga a gasar La Ligar bana, a inda Messi ke kokarin karya tarihin yawan zura kwallo a gasar. Apr 20, 2012 Amma Messi da Ronaldo zasu haska wadanda suka zira kwallaye Shafin farko · Afrika · Najeriya · Nijar · Yankin hausawa · Turai · Asiya · Duniya · Lafiya · Ilimi · Al'adu · Fina-finai · Wasanni · Shirye-shirye RFI Hausa; Labarai Clasico: Barcelona da Madrid, Mourinho da Guardiola, Messi da Ronaldo. Jaridar Don Balon ta wallafa cewar Lionel Messi yana da rawar da yake takawa ta hana Philippe Coutinho zuwa Barcelona. Neymar da Suarez ne suka dunga ci wa Barcelona kwallaye a lokacin da Messi ke yin jinya, inda Neymar ya ci kwallaye 11, Suarez kuma ya zura 9 a wasanni Rooney da Messi da Ronaldo a jerin kyauta Akwai 'yan Barcelona takwas cikin jerin hadda Lionel Messi wanda ya samu kyautar Karin labaran Wasanni. An kai wani dalibin kasar Iran ofishin 'yan sanda domin maganin wani rudani na son daukar hoto da shi, saboda yana matukar kama da Messi. Lionel Messi ko Cristiano Ronaldo? Kamar yadda wani nazari da Cibiyar Nazarin Harkokin Wasanni ta Duniya (International Centre for Sports Studies (CIES)) Lionel Messi ko Cristiano Ronaldo? Kamar yadda wani nazari da Cibiyar Nazarin Harkokin Wasanni ta Duniya (International Centre for Sports Studies ( CIES)) Messi ne dan wasa na hudu wanda ya fi cin kwallaye a tarihin Gasar Zakarun Turai da kwallaye arba'in da tara a wasanni sittin da hudu; ya biyo bayan Raul Ya fada wa kamfanin dillancin labarai na AFP cewa "Yanzu mutane suna daukarsa a matsayin Messi na Iran, kuma suna so in rika kwaikwayon duk abin da Dan wasan Barcelona Lionel Messi ya kafa tarihi a fagen zura kwallo inda ya zarta tsohon dan wasan Brazil Pele wanda ya ci kwallaye 75 a Don haka yanzu ya zura kwallaye 76 a wasanni 59 da ya buga. Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, ta fitar sunayen wadanda za a zabi fitaccen 'yan kwallo na duniya daga cikin su. Domin samu ingantattun labarai sai ka nemi taka a kowane mako. Dan wasan gaba na Barcelona, Lionel Messi, ba zai buga wasa ba tsawon makonni uku bayan raunin da ya yi lokacin wasan da kungiyar ta doke Almeria da ci . Karin labaran Wasanni. Kari a kan wannan labari An bayyana dan kwallon Barcelona Lionel Messi a matsayin wanda ya fi kowanne dan kwallo a duniya daraja inda aka kimanta shi a kan Euro miliyan 220. Lionel Messi dan kasar Argentina, mai takawa kungiyar Barcelona ta Rariya Jarida ce ta Hausa da take fitowa a kowacce Juma'a. Dan wasan Barcelona Lionel Messi ya kafa tarihi a fagen zura kwallo inda ya zarta tsohon dan wasan shekara guda, inda yake bayan Gerd Muller, wanda ya ci kwallaye 85 a wasanni 60 lokacin da yake kulob Kari a kan wannan labari Mar 21, 2012 Lionel Messi Ne Da Wasan Kwallon Kafa Da Ya Fi Kowane Dan Wasa Samun Kudin Shiga A Duniya. Dan wasan Barcelona Lionel Messi ya amince ya sabunta kwantiraginsa na ci gaba da kasancewa a kungiyar har zuwa 2018. Lionel Messi ya kasance dan kwallo na biyu a tarihin Barcelona daya zira kwallaye 200 sakamakon kwallaye ukun daya ci a wasan da Karin labaran Wasanni. Hukumar kwallon kafa ta duniya, Fifa ta bayyana sunayen 'yan wasan da za a zabo wanda babu kamarsa a fagen tamaula a shekarar nan. An ware sunayen Lionel Messi, da Cristiano Ronaldo, da kuma Xavi don ba daya daga cikinsu kyautar zakaran kwallon kafa na duniya. Barcelona ta ci gaba da taka rawar gani a gasar La Liga, bayan da ta ci Eibar 6-1 a wasan mako na biyar da suka fafata a ranar Talata